
Ra'ayoyin masu sauraro kan batutuwa mabanbanta
Jun 26, 2026 - 00:10:49
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
A ranar Laraba ne aka fara shari’ar wasu mutane da ake zargi da hannu a wani yunƙurin kifar da gwamnatin shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu gaban wata babbar kotu da ke Abuja. Gwamnatin Najeriya ta shigar da tuhume-tuhu...
An fara shari'ar mutanen da ake zargi da yunkurin kifar da gwamnatin Tinubu is an episode from Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by France Médias Monde. A ranar Laraba ne aka fara shari’ar wasu mutane da ake zargi da hannu a wani yunƙurin...
This episode belongs to Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare.
Use the player on this page to stream the episode online.
Published Apr 23, 2026, 00:09:38 long, audio available.