
Dangote ya buɗewa al'uma ƙofar shiga a dama dasu a harkokin matatar mai
Sep 12, 2026 - 00:20:39
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Shirin ya soma daga ƙasar Mali inda a ranar 25 ga watan Afrilun da mu kayi ban kwana haɗakar mayakan Abzinawa na FLA da na ƙungiya masu ikirarin jihadi ta JNIM suka ƙaddamar da mugayen hare-hare a garuruwa huɗu na ƙasar...