Radio and PodcastRadio and PodcastLive Radio & Podcasts
Ana ci gaba da tsokaci kan mutuwar mutane a hannun Civil Defence na jihar Neja artwork
News & Politics

Ana ci gaba da tsokaci kan mutuwar mutane a hannun Civil Defence na jihar Neja

Mu Zagaya Duniya by France Médias Monde

Sep 19, 202600:20:40News & Politics

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon ya tabo batun mutuwar matasa sama da 30 a jihar Neja da ke Najeriya a hannun hukumar tsaro ta Civil Defence. Haka nan Gwamantin Guinea ta aike da gargaɗi a hukumance ga kafofin yaɗ...