
Yadda cutar Typhiod ke barazana ga rayuwar miliyoyin mutane a Afirka da Asiya
Jul 6, 2026 - 00:10:10
Radio and PodcastLive Radio & Podcasts
Shirin Lafiya Jari ce a wannan makon ya mayar da hankali kan gangamin rigakafin cutar Typhoid da mahukuntan Jamhuriyyar Nijar suka faro a faɗin ƙasar, irinsa na farko da aka taɓa gani a tarihi a wani yanayi da ake ganin...
An fara gangamin rigakafin cutar Typhoid irinsa na farko a Jamhuriyyar Nijar is an episode from Lafiya Jari ce by France Médias Monde. Shirin Lafiya Jari ce a wannan makon ya mayar da hankali kan gangamin rigakafin cutar Typhoid da mahukunt...
This episode belongs to Lafiya Jari ce.
Use the player on this page to stream the episode online.
Published Jan 19, 2026, 00:09:47 long, audio available.